Header Ads

Download Dadin Kowa Sabon Salo Episode 63

Yayin da Adama ta ci gaba da tsintarkanta a tsaka mai wuya, Bayan daKamaye ya iy mata korar kare daga gidansa a yanu ta fara
laluben hanyar da zata bi domin ganin an sulhunta tsakaninsu sai dai yunkurin neman sulhun tana kokarin jefa kanta a cikin wata sabuwar
sarkakiyar mai wuyar fita.




download video anan dadin kowa sabon salo episode 63

No comments

Powered by Blogger.