download dadin kowa sabon salo Episode 61
Rana tsaka Malam Nata'ala ya hadu da gamonsa bayan da wani tsohon dan dambe ya ziyarce shi. Danliti Shagon gabas ya zo ne domin ya tafi da dansa Datalle, sai dai an nemi Dantalle sama da kasa an rasa, wanda hakan ya jefa Malam Nata'ala cikin Cakwakiya.
download from here
Hd format 720 and 360 and 3gp
download from here
Hd format 720 and 360 and 3gp
No comments