TARIKKUSSALLATI YAFI ZINA YAFI KISAN KAI SHARRI
Säyyeëd Absaisä
Dan Allah kudinga yin like da comment ko kuma kuyi share dinsa domin ku sami ladan wadansu su amfana.
{Inji Mala'ika Jibrilu (A.S)}
Barin Sallah shi ne laifi mafi girman sharri fiye da zina da kisan kai, kamar yadda ya zo cikin wata:
Hikaya, cewa wata mata daga bani Isra’ila ta je wajen Annabi Musa Alaihis-salam, sai ta ce da shi, ya Ma’aikin Allah ni na aikata laifi mai girman gaske, ina mai tuba ga Allah, ina rokonka da ka rokamin Ubangiji da ya gafartamin laifin da na yi ya karfi tubana,
Sai Annabi Musa ya ce da ita, wane laifi kika aikata???
Sai ta ce ya Annabin Allah Hakika ni na yi zina har na haihu, da na haihu sai na kashe jaririn,(cikin shege)
Sai Annabi Musa ya ce da ita, maza ki fita ya fajira kada wuta ta sauko daga sama ta konemu saboda wannan babban laifi naki, sai ta fita daga gare shi tana mai karyayyar zuciya.
Sai Mala’ika Jibrilu ya sauka, yace Ya Musa: Ubangiji yace da kai me ya sa ka juyar da mai tuba. Shin ka san mafi sharri daga laifinta??
Sai Annabi Musa yace: Ya Jibrilu shin wane ne mafi sharri daga gareta? Sai ya ce: MAI BARIN SALLAH DA
GANGAN
Kamar yadda yazo a hadisi cewa "Duk wanda ya samu sallar Asuba cikin Jam'i lallai yana cikin Aminci/tsaron Allah SWA.
GANGAN
Kamar yadda yazo a hadisi cewa "Duk wanda ya samu sallar Asuba cikin Jam'i lallai yana cikin Aminci/tsaron Allah SWA.
YA ALLAH KA SA MU TSAIDA SALLAH CIKIN LOKACIN TA,IN MUNYI YA ALLAH KA KARBA MANA. AMEEEEN!
Duk mai kishin raya SUNNAR Manzon Allah s.a.w yayi like na sabon page dinmu
No comments