A BUBUWA BAKWAI (7) DAKE SA MALA'IKU SUYIMA ADDU'A
1 Lokacin da kake jiran sallah a masallaci.
2 Lokacin da kake sallah a sahun farko.
3 Fadin ameen bayan karatun fatiha.
4 Sallar subhi acikin jam'I.
5 Yin addu'a ga dan uwanka musulmi abayansa.
6 Ciyarwa fisabilillah.
7 Koyar da mutane Alkhairi.
Kayi kokarin sharin din wannan post din domin kaima ka fa'idantu da wannan alkhairi...
No comments