Download New Album Sako Daga Zuciya By Abdul D One
Sabon kundin wakokinnan da kuke jira na matashin mawaki golden voice sarkin waka Abdul D One mawaki mai zamani Sunan kundin wakokin “Sako Daga Zuciya ” ya fito.
Kuna Iya zuwa kasuwani mafi kusa daku domin ku nemi naku Sako Daga Zuciya mai dauke da dadan wakoki na soyayya aure nishadi fadakarwa da dai sauransu kada ka sake abaka Labari.
maza garzaya kowacce kasuwa mafi kusa dakai domin siyan wannan sabon album din
lalle mawakin yayi kokari sosai wajen ganin ya farantawa masoyanshi da kuma debe musu kewa
Kada Kumanta Sunan Album Din Sako Daga Zuciya
No comments