Hotunan Baikon Priyanka Chopra
An yi baikon jarumar fina-finan Bollywood da Hollywood Priyanka Chopra da saurayinta Nick Jonas ranar Asabar a birnin Mumbai na kasar India.
A hotunan da dukkan su suka wallafa a shafukansu na sada zumunta, sun bayyana shauki da soyayyar da ke tsakanisu.
Hotunan sun nuna su tare da kuma 'yan uwa da iyayensu.
No comments