Hotunan Maryam Gidado Da Suka Dauki Hankulan Mazaje
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata da ya dauki hankula, ta saka hoton a dandalinta na sada zumunta inda wasu suka yaba, wasu kuwa cewa suka yi hoton be dace ba.
Ga wasu daga cikin ra'ayoyin mutane akan wannan hoton.
No comments