Kalli Abinda aka Kama Wadannan yan Mata na Aikatawa a Bainar Jama-a
An kama wasu yan mata biyu suna sumbatar junansu a bainar jama’a (hoto)
A wani yanki a Afrika ta Kudu (South Africa), wasu matasan yara mata guda biyu da aka bayyana a matsayin Motsatsi Pheena mai shekaru 18 da kuma Meso Itumrleng mai shekaru 19, sun buga hotunansu suna sumbatar junansu a kan titi a shafinsu na zumunta
No comments