Domin magance matsalar infection maza, da kuma mata.
Zaki iya jarraba wadannan hanyoyi suma insha Allah.
kinemi:
- Garin kanamfari cokali biyu
- Garin sanamaki( plasko) cokali biyar.
- Garin tafarnuwa cokali biyar.
- Garin Habba cokali Goma.
ahada awaje É—aya agarwaya sai adebi babban cokali É—aya azubashi acikin tafasasshen ruwa cikin babban kofi biyu ko uku acikin babban roba wanda zaki iya shiga ciki kizauna natsawon kamar minti shabiyar, amma kibari sai yadan huce sannan anaso ashiga da duminsa kar abari yayi sanyi gabadaya, idan aka fita aciki sai kisamu almond oil( zaitu lawz) kishafa agabanki, kullum anaso amaimaita haka tsawon sati uku.
Anaso kisamu garin Yonsun, Si'itir da shammar kihada awaje daya sai agarwaya ana deban rabin karamin cokali ana zubawa acikin ruwan dumi ko shayi cikin karamin Kofi anasha safe dayamma, wannan anaso mata da miji dukkansu susha, wacce batada aure kuma ita kadai. Insha Allah zasu rabuda infection har abada.

Ko kunemi wadannan saiwoyin da magungunan :
- Garin Kustul Hindi cokali 5.
- Garin Tafarnuwa cokali 5.
- Garin Busashiyar gauta cokali 5.
- Garin saiwar sanya cokali 5.
- Garin Tafarnuwa cokali 5.
- Garin Busashiyar gauta cokali 5.
- Garin saiwar sanya cokali 5.
Ka hadasu ka zubasu cikin ruwa liter 4 (Galon 1 kenan). Tare da tsamiya.
Tun da farko zaka dafasu ne kamar tsawon Minti sha biyar (15 mins) Bayan ya kwana guda ajike sai ka fara shansa. Kofi guda da safe kafin kaci komai. Da yamma ma kofi guda. Zaki ci gaba da sha har ya Qare.
Ko kunemi maganin mu mai suna #MATSALOLIN #MATA.
domin yanada inganci sosai insha Allah.
domin yanada inganci sosai insha Allah.
No comments