Header Ads

Maganin ciwan idanu Kowanne iri ne insha Allah.


Dr. Nura Salihu Adam. 
Wanda akafi da lakabin #Salahannur!
Wannan malami Ubangiji Allah yasaka masa da alkairi Allahumma amen.
Duk wanda yakeyin tajruba maana yin gwaji Wajenyin magani to insha Allah, shine yake da magani, kuma shine yakeda da samun dacewa.
Hakika bayanin da malam yayi a ilmance akan Maganar maganin ciwan idanu indai badama can haka Allah swt. Yayo ka makaho ba, to wannan maganin shine Maganinka!
Abin mamaki da yafaru kadai daga jiya kadai zuwa yau ne kawai, wata baiwar tasami larura na ciwan idanu,amma abin mamaki jiya kadai dafara shafa wannan maganin har tafara gani kadan kadan!
Ko shakka babu wannan bakaramin abin mamaki bane.
Don haka dukkan wanda Allah swt. Ya jarra ba shi da irin wannan matsalar ta ciwan idanu, to wannan shine maganin da zai jarraba.
Ya samo yawun rakumi wanda aka yanka wanda yake jikin hantar rakumi, sai yazuba a kwalba ya zuba farin kwalli acikin, idan yashanye sai anika arika sakawa a idon.
Ana bukatar zakayi sati biyu zuwa uku anayin wannan insha Allah, indai ciwone idan kanada rabon samun waraka insha Allah zaka warke.
Sai dai idan dama can asali makaho Allah swt. Yayo ka to shikenan wannan babu yadda zaa yi.
Amma kaikayin ido, Jan idon, zubar ruwan ido, da dai sauran su, to insha Allah wannan maganin ka.
Da yawa Allah swt. Yakan bamu wasu faidodi ta wannan hanya, wato hada magani yin gwaji akan amfanin sa.
Allah yasaka wa malam da alkairi Allahumma amen. 
Domin Karin bayani zaa iya tuntubata a 08062264060/08029665783

No comments

Powered by Blogger.