ALAMOMIN CIWON HANTA,DA KUMA MAGANINTA
ALAMOMIN CIWON HANTA,DA KUMA MAGANINTA
Ciwon hanta na daya daga cikin manyan ciwuka da
suke da wuyar magancewa a duniya amma da
Yardar Allah duk Wanda yabi abun da zamu fadi
za'a samu waraka da Yardan Allah.
ALAMUN CIWON HANTA
Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da
typhoid akai-akai,
Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon
ciki mai tsanani,
Yawan haraswa dakuma tashin zuciya koda ruwa
kasha,
Ido yakanyi yellow, da rashin dandano a baki,
fitsari ya koma yellow, ko matsananci zazzabi da
jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan
kasa.
Ga duk Wanda yaji wadannan alamu sai yayi
kokarin zuwa asibiti domin Gwaji
A daina tsoron gwaji domin magance cutar tana
farkonta yafi sauki akan sanda zata tsananta.
Masu ulcer dake yawan ciwon ciki da yawan
haraswa da tashin zuciya suna magani ba sujin
sauki suyi kokarin duba lafiyar hantar su domin
takan hadu da masu ulcer sosai.
MAGANINTA
1. A samu garin habba cokali 10
2. Garin Sidir cokali 5
3. Garin tin cokali 5
4. Garin bawon kankana cokali 10
5. Garin Citta cokali 1
6. Garin tafarnuwa cokali 1
7. Garin Hidal cokali 5
8. Garin zogale cokali 3
9. Garin Yansun da raihan da kusdul hindi cokali 6
Sai a hadasu waje daya a samu Zuma lita biyu mai
kyau sai a zuba ciki a juya a hadu sosai sai a
dinga shan cokali uku sau uku a rana.
Fadakakarwa
A guji amfani da nama musamman Jan nama da
sauran abun mai ciwon hanta baya bukata.

No comments