Header Ads

TSARIN IYALI A MUSLUNCI



Bazarul karuaa, idan akasamo shi mai bukatar takaita haihuwa nadan lokaci zai iya amfani dashi, amma akwai sharadi yazamana mace batada ciki, kuma kada aaje wajan dayaro zai dauka yayi amfani dashi.
Akwai likitoci na muslunci suna bada cewa zaasha bibiyu,ko uku to sai akiyaye Kar asha wannan adadin domin idan akasha kwaya 5-6 zai haifar da matsala.
Amma akwai mata wadanda suka jarraba amfani dashi, akalla sunsha kwaya dayane telo amma saida yakai shekara guda, amma akiyaye amfani dashi adadi mai yawa,domin yanada wani sinadarin daake kiransa(Ricin) wannan sinadarine mai karfin gaske wanda yawaitar sa acikin jiki zai iya haifar da mummunan matsala don haka akiyaye.
Ana amfani da kwaya daya sai asha ruwa kadan,to zai iya daukan shekara daya ko wata takwas.
Amma matarda tasan tariga tadauki juna biyu to kada takuskura tayi amfani dawannan maganin.
Allah yataimaka ameen.

No comments

Powered by Blogger.